Posts

Makarantar Waniltu Tayi Bikin Kaddamar Da Sabbin Daliban Solar

Image
 Wannan Matar Da Mijinta Sunyi Faɗa, Don Haka Mijin Ya Raba Gidan Tsagi Biyu Yace Daga Yanzu Ta Tsaya A Bangarenta, Shima Ya Tsaya A Nashi, Duk Wanda Ya Taka Dokar Nan Kuma Zai Biya Kuɗi Ko Ya Fuskanci Shari'a. Ita Kuma Matar Ta Yarda, Tayi Tsammanin Haka Abin Yake Da Sauƙi, Harma Ta Ƙara Da Cewa Duk Wanda Ya Ƙetara Iyaka, Zai Bar Gidan Gabadaya. Mijin Ya Tsaya Yayi Tunani Amma Daga Baya Yarda Da Hakan. Har Zai Yi Kuskuren Ketare Hannunsa Zuwa Ɓangarenta Amma Ya Gano Yaudararsa Zatayi Ya Dakata. Sai Dai Kuma Matsalar Asalin Kofar Fita Daga Dakin Yana Ɓangaren Matar Ne, Sai Ta Tambaye Shi Taya Zai Fita Waje, Mijin Kuma Ya Dubi Taga Yace Zai Fita Ta Window, Daga Nan Ya Sake Faɗa Mata, Ban Ɗaki Yana Ɓangarensa, Zai Ga Yadda Zatayi. Ita Kuma Tace Zata Iya Zuwa Gidan Makwabta Ai. Ba'a Jima Ba, Matar Ta Gano Computer Mijin A Ɓangarenta, Daga Nan Ta Ɗauko Shi Ta Pasa Shi, Minin Ya Gagara Rike Fushinsa Don Haka Shima Ya Ɗauko Kayanta Mai Tsada Ya Yanka Da Almakace, Daga Nan Faɗa Ya Ɓa...